Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya kawo maku rahoton cewa: an gudanar da wani taro na musamman mai taken " Bada Kariya Ga Waɗanda Ake Zalunta A Mazhabar Ahlul Baiti (a.s)" a rumfar kamfanin dillancin labarai na Abna. An gudanar da wannan taro ne a wurin baje kolin kafofin yada labaran Iran, rumfar Ahlul-Baiti (AS) -Abna, an gabatar da wannan taro ne da jawabi daga bakin malamanHauza da Jami'a Hujjatul-Islam Dr. Amir Abbas Akbari da Hujjatul-islam Dr. Farmarz Fayazi.

21 Faburairu 2024 - 10:52